rachelua_ha_psa_tn_l3/58/09.txt

10 lines
555 B
Plaintext

[
{
"title": "Mai adalci zai yi farinciki sa'ad da ya ga ramako daga Allah",
"body": "Kalmomin \"masu adalci\" yana nufin mutanen kirki ne gaba ɗaya. AT: \"Mutane masu\nadalci za su yi murna idan suka gani\" (Duba: figs_genericnoun)"
},
{
"title": "zai wanke ƙafafunsa da jinin masu mugunta",
"body": "Ana magana game da sanya ƙafafun mutum ta yin tafiya akan jini kamar wanke ƙafafun cikin jini. AT: \"masu adalci za su jike ƙafafunsu cikin jinin mugaye\" ko \"masu adalci za\nsu yi tafiya a kan jinin mugaye\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]