[ { "title": "Mai adalci zai yi farinciki sa'ad da ya ga ramako daga Allah", "body": "Kalmomin \"masu adalci\" yana nufin mutanen kirki ne gaba ɗaya. AT: \"Mutane masu\nadalci za su yi murna idan suka gani\" (Duba: figs_genericnoun)" }, { "title": "zai wanke ƙafafunsa da jinin masu mugunta", "body": "Ana magana game da sanya ƙafafun mutum ta yin tafiya akan jini kamar wanke ƙafafun cikin jini. AT: \"masu adalci za su jike ƙafafunsu cikin jinin mugaye\" ko \"masu adalci za\nsu yi tafiya a kan jinin mugaye\" (Duba: figs_metaphor)" } ]