rachelua_ha_psa_tn_l3/56/03.txt

6 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "me mutum kawai zai iya yi ma ni?",
"body": "Anan ana amfani da tambaya don nuna cewa mai zabura baya jin tsoron mutane, domin ba\nzasu iya cutar da shi da gaske ba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin\nsanarwa. AT: \"mutum kawai ba zai iya yi min komai ba!\" ko \"mutum kawai ba zai\niya cutar da ni da kyau ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]