[ { "title": "me mutum kawai zai iya yi ma ni?", "body": "Anan ana amfani da tambaya don nuna cewa mai zabura baya jin tsoron mutane, domin ba\nzasu iya cutar da shi da gaske ba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin\nsanarwa. AT: \"mutum kawai ba zai iya yi min komai ba!\" ko \"mutum kawai ba zai\niya cutar da ni da kyau ba!\" (Duba: figs_rquestion)" } ]