rachelua_ha_psa_tn_l3/48/09.txt

14 lines
634 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah. a tsakiyar haikalinka",
"body": "\"kamar yadda muke a haikalinku\""
},
{
"title": "haka yabonka har ga iyakar duniya",
"body": "Wannan karin magana ne wanda yake nufin ko'ina a cikin kalmar. Duba yadda kuka fassara\nwannan a cikin Zabura 46:8. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "damanka na cike da ayyukan adalci",
"body": "Marubucin yayi maganar adalci kamar wani abu ne da Allah zai iya riƙewa a hannunsa. Anan kalmar \"hannu\" tana nufin ikon Allah da ikon yin sarauta. AT: \"kuna mulki da\nadalci\" ko \"ku masu adalci ne kamar yadda kuke mulki\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]