"body": "Marubucin yayi maganar adalci kamar wani abu ne da Allah zai iya riƙewa a hannunsa. Anan kalmar \"hannu\" tana nufin ikon Allah da ikon yin sarauta. AT: \"kuna mulki da\nadalci\" ko \"ku masu adalci ne kamar yadda kuke mulki\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"