rachelua_ha_psa_tn_l3/46/04.txt

18 lines
881 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai kogi, da ƙoramu waɗanda ke sa birnin Allah farinciki",
"body": "Hoton kogi mai gudana yana nuna zaman lafiya da ci gaba ga garin Allah. (Duba: writing_symlanguage)"
},
{
"title": "wuri mai tsarki na shirayi na Maɗaukaki",
"body": "Wannan jumla tana bayanin \"garin Allah.\" AT: \"tsattsarkan wuri inda Maɗaukaki\nyake zaune\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "cikin tsakiyarta; ba zata kawu ba",
"body": "Kalmomin \"ita\" da \"ita\" suna nufin \"garin Allah.\""
},
{
"title": "suna motsi saboda kumburinsu",
"body": "A nan, kalmar \"motsa\" ita ce kalmar da aka fassara da \"girgiza\" a cikin Zabura 46:1.\nMarubucin ya yi maganar halakar Urushalima da sojoji kamar girgizar ƙasa za ta hallaka shi.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu abin da zai iya hallaka ta\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]