[ { "title": "Akwai kogi, da ƙoramu waɗanda ke sa birnin Allah farinciki", "body": "Hoton kogi mai gudana yana nuna zaman lafiya da ci gaba ga garin Allah. (Duba: writing_symlanguage)" }, { "title": "wuri mai tsarki na shirayi na Maɗaukaki", "body": "Wannan jumla tana bayanin \"garin Allah.\" AT: \"tsattsarkan wuri inda Maɗaukaki\nyake zaune\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "cikin tsakiyarta; ba zata kawu ba", "body": "Kalmomin \"ita\" da \"ita\" suna nufin \"garin Allah.\"" }, { "title": "suna motsi saboda kumburinsu", "body": "A nan, kalmar \"motsa\" ita ce kalmar da aka fassara da \"girgiza\" a cikin Zabura 46:1.\nMarubucin ya yi maganar halakar Urushalima da sojoji kamar girgizar ƙasa za ta hallaka shi.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu abin da zai iya hallaka ta\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)" } ]