rachelua_ha_psa_tn_l3/40/10.txt

6 lines
285 B
Plaintext

[
{
"title": "Ban ɓoye amintaccen alƙawarinka ko madawwamiyar ƙaunarka daga babban taron jama'a ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Na fadawa duk wanda yake\ncikin babban taron game da amincin alkawarinku ko amincinku\" (Duba: figs_litotes)"
}
]