[ { "title": "Ban ɓoye amintaccen alƙawarinka ko madawwamiyar ƙaunarka daga babban taron jama'a ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Na fadawa duk wanda yake\ncikin babban taron game da amincin alkawarinku ko amincinku\" (Duba: figs_litotes)" } ]