rachelua_ha_psa_tn_l3/40/03.txt

10 lines
379 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya sa sabuwar waƙa a bakina",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Ya koya mani kalmomin zuwa wata sabuwar waƙa\" ko 2) \"Ya\nba ni sabon dalilin rera waka.\""
},
{
"title": "Mai albarka ne mutumin da ya maida Yahweh madogararsa",
"body": "\"Mai albarka ne mutumin da ya dogara ga Yahweh\" ko \"Waɗanda suka dogara ga Yahweh suna da albarka\""
}
]