[ { "title": "Ya sa sabuwar waƙa a bakina", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Ya koya mani kalmomin zuwa wata sabuwar waƙa\" ko 2) \"Ya\nba ni sabon dalilin rera waka.\"" }, { "title": "Mai albarka ne mutumin da ya maida Yahweh madogararsa", "body": "\"Mai albarka ne mutumin da ya dogara ga Yahweh\" ko \"Waɗanda suka dogara ga Yahweh suna da albarka\"" } ]