rachelua_ha_psa_tn_l3/37/34.txt

6 lines
209 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗaga ka sama ka mallaki ƙasar",
"body": "Anan “tayar da ku” yana nufin ba da girma ga waɗanda suke jiran sa. AT: \"zai\ngirmama ku ta hanyar ba ku ƙasar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]