[ { "title": "ɗaga ka sama ka mallaki ƙasar", "body": "Anan “tayar da ku” yana nufin ba da girma ga waɗanda suke jiran sa. AT: \"zai\ngirmama ku ta hanyar ba ku ƙasar\" (Duba: figs_metaphor)" } ]