rachelua_ha_psa_tn_l3/35/01.txt

14 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka ɗauki garkuwarka ƙarama da babba",
"body": "Marubucin ya bayyana Allah a matsayin jarumi wanda ke shirya kansa don yaƙi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka ce da raina",
"body": "Wannan yana nufin marubuci. AT: \"ku ce mini\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ni ne cetonka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ba tare da jimla ba. AT: \"Ni ne mai cetonka\" ko \"Zan cece ku\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]