[ { "title": "Ka ɗauki garkuwarka ƙarama da babba", "body": "Marubucin ya bayyana Allah a matsayin jarumi wanda ke shirya kansa don yaƙi. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ka ce da raina", "body": "Wannan yana nufin marubuci. AT: \"ku ce mini\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ni ne cetonka", "body": "Ana iya bayyana wannan ba tare da jimla ba. AT: \"Ni ne mai cetonka\" ko \"Zan cece ku\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]