rachelua_ha_psa_tn_l3/34/18.txt

14 lines
789 B
Plaintext

[
{
"title": "masu karyayyar zuciya",
"body": "Wannan sanannen sifa ne wanda ke nufin mutanen da suka karai. Ana magana da baƙin ciki mai zurfi kamar zuciyar mutum ta karye. AT: \"mutanen da suke cikin bakin ciki\nsosai\" (Duba: figs_metaphor da figs_nominaladj)"
},
{
"title": "waɗanda aka ƙuntatawa a cikin ruhu",
"body": "Mutanen da suka yi sanyin gwiwa ana maganarsu kamar ana murkushe ruhunsu. AT: \"mutanen da suka karai a zuciya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya kare dukkan ƙasusuwansa, babu ko ɗaya daga cikinsu da za a karya",
"body": "A nan \"duk ƙasusuwansa\" na zahiri ne, amma kuma yana nuna cewa Yahweh yana kula da\nduka mutumin. AT: \"Ya tanada masa cikakkiyar kariya, ba zai cutar da shi ta\nkowace hanya ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]