"body": "Wannan sanannen sifa ne wanda ke nufin mutanen da suka karai. Ana magana da baƙin ciki mai zurfi kamar zuciyar mutum ta karye. AT: \"mutanen da suke cikin bakin ciki\nsosai\" (Duba: figs_metaphor da figs_nominaladj)"
"body": "A nan \"duk ƙasusuwansa\" na zahiri ne, amma kuma yana nuna cewa Yahweh yana kula da\nduka mutumin. AT: \"Ya tanada masa cikakkiyar kariya, ba zai cutar da shi ta\nkowace hanya ba\" (Duba: figs_synecdoche)"