rachelua_ha_psa_tn_l3/34/15.txt

10 lines
503 B
Plaintext

[
{
"title": "Idanun Yahweh suna bisa masu adalci",
"body": "Anan “idanun Yahweh” suna nuni ne ga lura mai kyau. \"Masu adalci\" na nufin ga mutanen kirki.\nAT: \"Yahweh yana lura da mutanen kirki\" (Duba: figs_metonymy da figs_nominaladj)"
},
{
"title": "kunnuwansa suna karkatawa zuwa ga kukansu",
"body": "Anan Yahweh yana wakiltar “kunnuwansa”. Don fuskantarwa zuwa wani abu yana nufin kula da shi. AT: \"yana kula da kukansu\" ko \"yana amsa kukansu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]