[ { "title": "Idanun Yahweh suna bisa masu adalci", "body": "Anan “idanun Yahweh” suna nuni ne ga lura mai kyau. \"Masu adalci\" na nufin ga mutanen kirki.\nAT: \"Yahweh yana lura da mutanen kirki\" (Duba: figs_metonymy da figs_nominaladj)" }, { "title": "kunnuwansa suna karkatawa zuwa ga kukansu", "body": "Anan Yahweh yana wakiltar “kunnuwansa”. Don fuskantarwa zuwa wani abu yana nufin kula da shi. AT: \"yana kula da kukansu\" ko \"yana amsa kukansu\" (Duba: figs_metonymy)" } ]