rachelua_ha_psa_tn_l3/34/07.txt

10 lines
445 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku ɗanɗana ku kuma gani cewa Yahweh na da kyau",
"body": "An yi magana game da nagartar Yahweh a matsayin abin da za a ɗanɗana kuma a gani.\nAT: \"Gwada kuma ku gani cewa Yahweh nagari ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Babu rashi ga waɗanda ke tsoronsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Waɗanda ke tsoron sa\nkoyaushe suna da abin da suke buƙata\" (Duba: figs_litotes)"
}
]