[ { "title": "Ku ɗanɗana ku kuma gani cewa Yahweh na da kyau", "body": "An yi magana game da nagartar Yahweh a matsayin abin da za a ɗanɗana kuma a gani.\nAT: \"Gwada kuma ku gani cewa Yahweh nagari ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Babu rashi ga waɗanda ke tsoronsa", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Waɗanda ke tsoron sa\nkoyaushe suna da abin da suke buƙata\" (Duba: figs_litotes)" } ]