rachelua_ha_psa_tn_l3/34/02.txt

10 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku yabi Yahweh tare da ni",
"body": "Fi'ili \"yabo\" umarni ne ga rukuni. AT: \"Kowa ya yabi Yahweh tare da ni\""
},
{
"title": "bari mu ɗaukaka sunansa tare",
"body": "Anan “dagawa” wani karin magana ne wanda ke nufin ɗaukaka Yahweh. AT: \"ku\ngaya wa mutane girman sa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]