[ { "title": "Ku yabi Yahweh tare da ni", "body": "Fi'ili \"yabo\" umarni ne ga rukuni. AT: \"Kowa ya yabi Yahweh tare da ni\"" }, { "title": "bari mu ɗaukaka sunansa tare", "body": "Anan “dagawa” wani karin magana ne wanda ke nufin ɗaukaka Yahweh. AT: \"ku\ngaya wa mutane girman sa\" (Duba: figs_idiom)" } ]