rachelua_ha_psa_tn_l3/21/11.txt

14 lines
389 B
Plaintext

[
{
"title": "yi maka mugunta",
"body": "\"in yi maka sharri\""
},
{
"title": "Gama za ka sa su koma da baya",
"body": "Wannan hanya ce ta faɗar cewa Allah da sarki zasu ci abokan gaba a yaƙi. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "zaka jã kwarinka a fuskarsu",
"body": "Wannan yana nuna cewa a zahiri yana harba kibiyar da ke cikin abokan gaba. (Duba: figs_explicit)"
}
]