[ { "title": "yi maka mugunta", "body": "\"in yi maka sharri\"" }, { "title": "Gama za ka sa su koma da baya", "body": "Wannan hanya ce ta faɗar cewa Allah da sarki zasu ci abokan gaba a yaƙi. (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "zaka jã kwarinka a fuskarsu", "body": "Wannan yana nuna cewa a zahiri yana harba kibiyar da ke cikin abokan gaba. (Duba: figs_explicit)" } ]