rachelua_ha_psa_tn_l3/16/01.txt

10 lines
449 B
Plaintext

[
{
"title": "gama na zo neman mafaka a gare ka",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"tafi zuwa gare ka don kariya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kamar yadda tsarkakakkun mutane waɗanda ke a duniya",
"body": "Anan \"tsarkakakkun mutane\" na isharar da mutanen Allah wadanda suka dogara gare shi.\nAT: \"mutanenku da ke rayuwa a wannan ƙasar\" (Duba: figs_explicit)"
}
]