[ { "title": "gama na zo neman mafaka a gare ka", "body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"tafi zuwa gare ka don kariya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Kamar yadda tsarkakakkun mutane waɗanda ke a duniya", "body": "Anan \"tsarkakakkun mutane\" na isharar da mutanen Allah wadanda suka dogara gare shi.\nAT: \"mutanenku da ke rayuwa a wannan ƙasar\" (Duba: figs_explicit)" } ]