rachelua_ha_psa_tn_l3/148/01.txt

10 lines
458 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ku yabi Yahweh, ku dake cikin sammai ... ku dake can tuddan sama",
"body": "\"Ku yabi Yahweh, ku dake cikin sammai ... ku dake can sararin sama.\" Waɗannan layi biyu suna nan faralel, da jimla \"tuddan sama\" na ma'ana abu daya ne kamar \"sammai\" a cikin layi na baya. (Dubi: figs_parallelism)"
}
]