[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Ku yabi Yahweh, ku dake cikin sammai ... ku dake can tuddan sama", "body": "\"Ku yabi Yahweh, ku dake cikin sammai ... ku dake can sararin sama.\" Waɗannan layi biyu suna nan faralel, da jimla \"tuddan sama\" na ma'ana abu daya ne kamar \"sammai\" a cikin layi na baya. (Dubi: figs_parallelism)" } ]