rachelua_ha_psa_tn_l3/14/02.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ke neman sa",
"body": "Wannan yana bayyana waɗanda suke son su san Allah kamar suna bin sa a kan hanya.\nAT: \"waɗanda suke son su san shi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Dukkansu sun koma baya",
"body": "Wannan yana bayanin mutanen da suka ƙi Allah kamar sun daina tafiya akan madaidaiciyar hanya kuma sun tafi wata hanyar. AT: \"Dukkansu sun juya baya ga Yahweh\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]