[ { "title": "wanda ke neman sa", "body": "Wannan yana bayyana waɗanda suke son su san Allah kamar suna bin sa a kan hanya.\nAT: \"waɗanda suke son su san shi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Dukkansu sun koma baya", "body": "Wannan yana bayanin mutanen da suka ƙi Allah kamar sun daina tafiya akan madaidaiciyar hanya kuma sun tafi wata hanyar. AT: \"Dukkansu sun juya baya ga Yahweh\" (Duba: figs_rquestion)" } ]