rachelua_ha_psa_tn_l3/139/15.txt

14 lines
469 B
Plaintext

[
{
"title": "aka hallita",
"body": "\"hallita tare da babban hadaddun\""
},
{
"title": "can cikin zurfin ƙasa",
"body": "Wannan shine mai yiwuwa wata hanyar yin magana game da mahaifar uwar (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "dukkan kwanakin da an ƙaddara mani suna rubuce cikin littafinka tun kafin na farkon ya faru",
"body": "Wannan magana na nuna cewa Isra'ilawa dã na yin tunani cewa Allah ya rubuta wannan shirinsa cikin wani littafi."
}
]