[ { "title": "aka hallita", "body": "\"hallita tare da babban hadaddun\"" }, { "title": "can cikin zurfin ƙasa", "body": "Wannan shine mai yiwuwa wata hanyar yin magana game da mahaifar uwar (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "dukkan kwanakin da an ƙaddara mani suna rubuce cikin littafinka tun kafin na farkon ya faru", "body": "Wannan magana na nuna cewa Isra'ilawa dã na yin tunani cewa Allah ya rubuta wannan shirinsa cikin wani littafi." } ]