rachelua_ha_psa_tn_l3/129/04.txt

10 lines
511 B
Plaintext

[
{
"title": "ya datse igiyoyin mai mugunta",
"body": "An yi magana game da Isra'ila kamar kasancewa iyaka da miyagu mutane. AT: \"ya yantas da mu daga abokan gaban mu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bari dukkan su su sha kunya su kuma koma baya",
"body": "Yahweh bai ambata baro-baro kamar yadda wani wanda ya yi waɗannan abubuwa ba. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: \"Bari Yahweh ya kunyatar da su kuma ya ba su kashi\" (Dubi: figs_activepassive da figs_idiom)"
}
]