[ { "title": "ya datse igiyoyin mai mugunta", "body": "An yi magana game da Isra'ila kamar kasancewa iyaka da miyagu mutane. AT: \"ya yantas da mu daga abokan gaban mu\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Bari dukkan su su sha kunya su kuma koma baya", "body": "Yahweh bai ambata baro-baro kamar yadda wani wanda ya yi waɗannan abubuwa ba. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: \"Bari Yahweh ya kunyatar da su kuma ya ba su kashi\" (Dubi: figs_activepassive da figs_idiom)" } ]