rachelua_ha_psa_tn_l3/121/07.txt

10 lines
323 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh zai kiyaye ka ... zai kiyaye ranka ... Yahweh zai kiyaye ka",
"body": "Waɗannan jimla dukka suna da ma'ana mai kama. Maimaitawan ta kara karfafa ra'ayoyin. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "ranka",
"body": "Wannan tana nufin zuwa ga marubucin. AT: \"kai\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]