[ { "title": "Yahweh zai kiyaye ka ... zai kiyaye ranka ... Yahweh zai kiyaye ka", "body": "WaÉ—annan jimla dukka suna da ma'ana mai kama. Maimaitawan ta kara karfafa ra'ayoyin. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "ranka", "body": "Wannan tana nufin zuwa ga marubucin. AT: \"kai\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]