rachelua_ha_psa_tn_l3/119/93.txt

14 lines
621 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba zan taɓa mantawa",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Zan tuna da kulluyaumin\" (Dubi: figs_litotes)"
},
{
"title": "gama ta wurinsu ka kiyaye ni da rai",
"body": "Tana nuna cewa marubuci yana yin biyayya da umarnan Allah. Cikakke ma'ana wannan bayyani ana iya sa ta bayyane. AT: \"gama ka ajiye ni da rai saboda ina biyayya da su\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "gama na nemi umarnanka",
"body": "Kokari kwarai don biyayya da umarnan Allah an yi magana game da sai ka ce umarnan wani abu ne wanda tilas mutum ya bincika. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]