[ { "title": "Ba zan taɓa mantawa", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Zan tuna da kulluyaumin\" (Dubi: figs_litotes)" }, { "title": "gama ta wurinsu ka kiyaye ni da rai", "body": "Tana nuna cewa marubuci yana yin biyayya da umarnan Allah. Cikakke ma'ana wannan bayyani ana iya sa ta bayyane. AT: \"gama ka ajiye ni da rai saboda ina biyayya da su\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "gama na nemi umarnanka", "body": "Kokari kwarai don biyayya da umarnan Allah an yi magana game da sai ka ce umarnan wani abu ne wanda tilas mutum ya bincika. (Dubi: figs_metaphor)" } ]