rachelua_ha_psa_tn_l3/119/61.txt

6 lines
287 B
Plaintext

[
{
"title": "Igiyoyin mai mugunta suka nannaɗe ni",
"body": "Cikin wannan musili, mugaye ko mutane masu mugunta sun yi kokari su sa marubuci ya yi zunubi kamar da mafarauci ke neman ya kama daba da tarko. AT: \"Abokan gaba na sun yi kokari su kama ni\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]