[ { "title": "Igiyoyin mai mugunta suka nannaÉ—e ni", "body": "Cikin wannan musili, mugaye ko mutane masu mugunta sun yi kokari su sa marubuci ya yi zunubi kamar da mafarauci ke neman ya kama daba da tarko. AT: \"Abokan gaba na sun yi kokari su kama ni\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]