rachelua_ha_psa_tn_l3/119/59.txt

10 lines
525 B
Plaintext

[
{
"title": "juyar da ƙafafuna",
"body": "A nan \"kafafu\" na gabatad da dukkan mutum. Don a tuba kuma a zaba yin biyayya da dokokin Allah na kamar da juyawa kafafun wani a kan hanyar da ya yi ta wani waje. AT: \"canza adireshi na\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Nayi sauri ban kuma ɓata lokaci ba",
"body": "Marubucin ya bayyana ra'ayi irin daya duka abu mai muhimmanci ko mara muhimmanci sosai domin jadada gaggawa wanda zaya yi biyayya ga dokokin Yahweh. (Dubi: figs_doublet)"
}
]