[ { "title": "juyar da ƙafafuna", "body": "A nan \"kafafu\" na gabatad da dukkan mutum. Don a tuba kuma a zaba yin biyayya da dokokin Allah na kamar da juyawa kafafun wani a kan hanyar da ya yi ta wani waje. AT: \"canza adireshi na\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_metaphor)" }, { "title": "Nayi sauri ban kuma ɓata lokaci ba", "body": "Marubucin ya bayyana ra'ayi irin daya duka abu mai muhimmanci ko mara muhimmanci sosai domin jadada gaggawa wanda zaya yi biyayya ga dokokin Yahweh. (Dubi: figs_doublet)" } ]