rachelua_ha_psa_tn_l3/119/35.txt

18 lines
797 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka bishe ni ta tafarkin dokokinka",
"body": "\"Ka bishe ni bisa fa dokokinka\" ko \"Ka koya mani yin biyayya da dokokinka.\" An kwatanta dokokin Allah da hanyar da mutum ke tafiya cikin biyayya da Allah. (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "Ka jagoranci zuciyata ga",
"body": "Wannan shine salon zance. \"Zuciya\" anan na nufin da son rai, muraɗin da zaɓi shugabanta rayuwan wani. AT: \"Sa ni in so\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "alƙawarin umarnanka",
"body": "\"don yi biyayya da alƙawarin umarnanka\". Wannan shine na magana game da biyayya da Shari'ar Musa."
},
{
"title": "ƙazamar riba",
"body": "\"sha'awar domin arziki.\" Wannan na magana game da dũkiyanda ake samu ta wurin ketare doka hanyar yin abubuwa ko azzãlumai zuwa ga wasu. "
}
]