[ { "title": "Ka bishe ni ta tafarkin dokokinka", "body": "\"Ka bishe ni bisa fa dokokinka\" ko \"Ka koya mani yin biyayya da dokokinka.\" An kwatanta dokokin Allah da hanyar da mutum ke tafiya cikin biyayya da Allah. (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "Ka jagoranci zuciyata ga", "body": "Wannan shine salon zance. \"Zuciya\" anan na nufin da son rai, muraɗin da zaɓi shugabanta rayuwan wani. AT: \"Sa ni in so\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "alƙawarin umarnanka", "body": "\"don yi biyayya da alƙawarin umarnanka\". Wannan shine na magana game da biyayya da Shari'ar Musa." }, { "title": "ƙazamar riba", "body": "\"sha'awar domin arziki.\" Wannan na magana game da dũkiyanda ake samu ta wurin ketare doka hanyar yin abubuwa ko azzãlumai zuwa ga wasu. " } ]