rachelua_ha_psa_tn_l3/119/147.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "da asussuba",
"body": "\"Kafin rana ya bayyana da farko\""
},
{
"title": "Na kan farka kafin masu gadin dare suyi sauyi",
"body": "Wannan shine salon zance. Cikin al'adun Hebraniyawa, yawanci an raba dare cikin uku \"lura da\" ko kayadadden lokaci. AT: \"Ina farke dukkan dare\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]