[ { "title": "da asussuba", "body": "\"Kafin rana ya bayyana da farko\"" }, { "title": "Na kan farka kafin masu gadin dare suyi sauyi", "body": "Wannan shine salon zance. Cikin al'adun Hebraniyawa, yawanci an raba dare cikin uku \"lura da\" ko kayadadden lokaci. AT: \"Ina farke dukkan dare\" (Dubi: figs_idiom)" } ]