rachelua_ha_psa_tn_l3/119/07.txt

10 lines
366 B
Plaintext

[
{
"title": "da zuciya mai tsarki",
"body": "\"da sahihiyar zuciya.\" Mutum wanda sahili ne zai yi abin da ke daidai. Zuciya na nufin da motsin zuciya da ke cikin mutum. Duba yadda ka fassara \"gaskiya\" a 25:20. (Dubi: figs_idiom da (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " farillanka",
"body": "\"farillai\" na nufin da shari;ar ko dokokin Allah. "
}
]