[ { "title": "da zuciya mai tsarki", "body": "\"da sahihiyar zuciya.\" Mutum wanda sahili ne zai yi abin da ke daidai. Zuciya na nufin da motsin zuciya da ke cikin mutum. Duba yadda ka fassara \"gaskiya\" a 25:20. (Dubi: figs_idiom da (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": " farillanka", "body": "\"farillai\" na nufin da shari;ar ko dokokin Allah. " } ]